Thursday, September 19, 2019

Airtel Yadda zaka sayi data 1GB akan 200 dakuma 4GB 1000

Airtel Yadda zaka sayi data 1GB akan 200 dakuma 4GB 1000

Ga cikakkan bayani akan yadda zaka sayi data Airtel akan 1GB akan naira 200 kachal to kada nachikaku da surutu 

bara natafi akan yadda zakayi sub din babu wani dogon labari

dafarko dai yakasan Ce kanada tsohon layin Airtel domin shine layin da yafiyi 

sannan kafin kasanya kati to yanada kyau kagwada layinka kaga idan yanayin sub din 

kawae kadanna

*141*241*2*1#


to idan harkaga sunnunama cewar bakada kudi kamar yadda kuke ganin 
screenshoot dinnan
to layinka zaiyi sub dinnan na 1GB a naira 200
to kawae saikasayi katin airtel na 200 kasanya sannan kasake dannan numbobinnan dana baku 
*141*241*2*1#
shinkenan kasayi datar 1GB 
note:  amma kwana 7 take 
08142104649 idan da mai tambaya 

Wednesday, August 21, 2019

Zafafan photunan Bilkisu Shema
zafafan photunan maryuda yusuf daya daga cikin juruman kwana chasa'in

zafafan photunan maryuda yusuf daya daga cikin juruman kwana chasa'in


Monday, July 22, 2019

Yadda zakayi free btowsing a Glo kyauta

Yadda zakayi free browsing a Glo kyauta
Dafarko dae kashiga nan


👇👇👇👇👇👇

Downloading here

Kayo downloading application din dazakayi brownsing kyau saikayi installed nashi kabudeshi bayan kayi download
Saika budeshi bayan yabude

Zakag wani waje da aka rubuta (NONE) kamar yadda kuke gani a screenshots dinnan
Idan kashiga wajan yabude saikanemo wani waje da akarubuta Glo kamar yadda kuke a screenshots dinnan 
Shikenan zaiyi connected kaje kabude browser ko facebook ko whatsapp kayi browing kyau 
Note:amma saika bude data kuma komi yana yi 

Wednesday, July 3, 2019

Yadda Zaka Sai Datar Mtn Mb100 Dakuma 12Minutes A Naira 100 Kachal

Yadda Zaka Sai Datar Mtn Mb100 Dakuma 12Minutes A Naira 100 Kachal

👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇


Farko dai datar unlimited ce ma'a tayin browsing ko wana iri

====>kawae kadanna


====>*567*119*1#

Idan yabude kayi replay da 


==>👉 1 shikenan

Kuma wani jindadin Ma hada minti 12 zasu baka kakira kowana layi dake a najeria


=====> Y DanGaske

Saturday, June 29, 2019

Thursday, June 27, 2019

Sabuwar Waqar Auwal Falguni Kiso Ni Kiso Ni Ya'ruwa

Shiga nan domin saukewa

👇👇👇👇👇👇👇

Downloading Here