Sunday, September 23, 2018

Home › › YANDA ZAKA SAMU DATA 1.5GB KYAUTA A LAYIN MTNShin Kunada Labarin Wannan Sabuwar Garabasar Da MTN Ke Badawa Ga Customers Su

Kamar Yadda Wasu Suka San Wannan Shafi Namu Mai Albarka Na Kawo Muku Sababbin Fasaha Tare Da 


Wasu Tsare Tsaren Layi Gami Da Garabasr Airtime Ko Data


Na  Musan Man Yau Zanyi Muku Cikakken Bayani Akan Yadda Zaku Sami Kyautar

1.5Gb a MTN

Duk Dadai Ba Kowa Ne Suke Bamawa Ba


Sai Sa, a


Da Farko Idan Har Kana Daya Daga Cikin Wadan Da

MTN Suka Turowa Text Message Kyautar 100MB

Wanda a Halin Yanzu Suke Yawan Turama Mutane 

Idan Kana Cikin Wadan Da Suka Samu


Kawai Kaje Wajen Tura Text Message

Ka Tura

Mymtn To 5018

Bayan Ka Tura Zasu Yoma

Sakon Message Tareda

Wani Link
Saika Bita

Link Din Zai Kaika Wajen Da Zakai

Download
MYMTNAPP

Saika Dauko

Idan Baka Dashi

Kaje


Google
Kai Seach


Mymtn app.apk

Bayan Kun Dauko Saiku Bude Kusa Number Kuna MTN Da Suka Suro Muku Free 100mb

Sai Kuyi

Procced

Zasu Turo Codes Kuyi

Verify
Bayan Ya Bude Zakuga

Wajen Da Sukq Nuna Kuyi


Click  Su Baku

Free 500mb

Sai Kuyi Click

Anan Take Zasu Turo Msg Suce Sun Baku Free 500mb 
Karku Damu Kawai Kuyi 


Dial *559*4#Anan Take Zakuga Datar Ta Koma

1500Mb
Kamar Yadda Kuke Gani A Wannan  ScreenShot D
No comments:
Write Comments