Thursday, December 27, 2018

Home › › Yadda Zaka Fita Daga Tsarin Mtn Idan Sana Daukarma kudi

  1. kayi anfani da layin naka da ka shiga MTN PLAY ka shiga Browser ka bude wannan shafin na wap.mtnonlineplay.com
  2. idan ya bude zaka ga MENU kamar haka, Home, Sport, da MTNPlay. sai ka shiga MTNPlay
  3. idan ka shga zakaga inda aka ce My Subscriptions, idan ka shiga wannan option zai nuna maka tsarin da ka shiga na MTNPlay.
  4. sai ka zabi tsarin, Misali CNN News, Sahara Nes, Sport news, da sauran su
  5. daga karshe zaka Unsubscribe sai ka zaba. Allah sa wannan sako ya taimaki yan uwa da suke so su fita daga tsarin MTNPlay

No comments:
Write Comments