Wednesday, January 9, 2019

Home › › Yadda zakaci bashin MTN kuma kasa kudi batare da sun dauka ba.

Aslm barkanmu d warhaka, dayawa daga cikin mutane sunfi amfani d layin MTN a wannan kasa tamu ta Nigeria, kuma yau da gobe tafi karfin wasa inji bahaushe.
Tabbas akawai yanayi da m wutum zai tsinci kansa wadda ba yadda zeeyi seya ci bashi, kuma idan kaci bashinnan kanasa kudinka zasu dauke kafin ma ka ganshi Wanda kuma lokacin tayiwu kira zakayi Mae amfani.
To ga yadda zakayi kayi amfani da kudinka batare da sun daukama ba.
NOTE:AMMA FA BA KOYAUSHE YAKEYI B.
Dafarko idan kasiyo katin ka kamar na Dari, ko dari biyu, ko Dari uku idan zakasa memakon kasa da *555* kamar yadda ka saba sekasa da *888*lambar katin# Shikenan ka sambada a wayarka Allah y bada SAA.

No comments:
Write Comments