Saturday, January 12, 2019

Home › › N200 1.2GB zakai Subscribtion Alayin GLO akan kudi qalilan N200 1.3GB

Assalamu Alaikum Yadda zakai Subscribtion Alayin GLO akan kudi qalilan N200 1.2GB Dafari  dae saikakoma zatsin GLO YAKATA *220# Bayan kayi migrate saekasa katin N200 saika danna *777# Bayan yabude saekayi Reply Da 1 Bayan yabude saika qara reply da 1 again idan yaqara budewa saekai Reply date 5 shikenan zakaga wajan sub din expire date 3 days kada kadamu yanakai tsawan kwana 10 Idan baga ganeba contact me

WhatsApp
08142104649
No comments:
Write Comments