Monday, July 22, 2019

Home Yadda zakayi free btowsing a Glo kyauta

Yadda zakayi free browsing a Glo kyauta
Dafarko dae kashiga nan


👇👇👇👇👇👇

Downloading here

Kayo downloading application din dazakayi brownsing kyau saikayi installed nashi kabudeshi bayan kayi download
Saika budeshi bayan yabude

Zakag wani waje da aka rubuta (NONE) kamar yadda kuke gani a screenshots dinnan
Idan kashiga wajan yabude saikanemo wani waje da akarubuta Glo kamar yadda kuke a screenshots dinnan 
Shikenan zaiyi connected kaje kabude browser ko facebook ko whatsapp kayi browing kyau 
Note:amma saika bude data kuma komi yana yi 
No comments:
Write Comments