Thursday, September 19, 2019

Home Airtel Yadda zaka sayi data 1GB akan 200 dakuma 4GB 1000

Airtel Yadda zaka sayi data 1GB akan 200 dakuma 4GB 1000

Ga cikakkan bayani akan yadda zaka sayi data Airtel akan 1GB akan naira 200 kachal to kada nachikaku da surutu 

bara natafi akan yadda zakayi sub din babu wani dogon labari

dafarko dai yakasan Ce kanada tsohon layin Airtel domin shine layin da yafiyi 

sannan kafin kasanya kati to yanada kyau kagwada layinka kaga idan yanayin sub din 

kawae kadanna

*141*241*2*1#


to idan harkaga sunnunama cewar bakada kudi kamar yadda kuke ganin 
screenshoot dinnan
to layinka zaiyi sub dinnan na 1GB a naira 200
to kawae saikasayi katin airtel na 200 kasanya sannan kasake dannan numbobinnan dana baku 
*141*241*2*1#
shinkenan kasayi datar 1GB 
note:  amma kwana 7 take 
08142104649 idan da mai tambaya 
No comments:
Write Comments